Asiri yatonu Kalli Yadda Asirin Sayyada Sadiya Haruna Yatonu Bayan Aurenta
Yanzu Yanzu An Bankado Bidiyon sayyada Sadiya Haruna Wanda A Sirinta ya Tonu A Yan Kwana Kwanan Nan Bayan Aurenta,
Dama Ita Duniya Saikazama wani Abu Za aita Fito Da Wasu Abubuwa Naka Wanda Kayi Abaya, wannan Labarin Mun Gamu Dashine A Wata Kafan Sada Labarai Na hausa Dake Nuni Dacewa Ta Aikata Abinda Bekamataba, Wanda A yanzu Hakan Nason Yajamata Matsala A Gidan Aurenta
Sanin Kowani Dan Social mediane Kafin Sadiya Haruna Tayi Aure Dakwai Makar Kashiya tsakaninta Da Jaruma Atete Wanda ALLAH kadai Yasan Me Suka Aikata Abaya Har Suna Kokarin Tonawa Juna Asiri Akan Abubuwan Da Suke Aikkatawa,
A Lokacin Kuwa Kowa Yasan Dacewa Duk Yadda Akayi Dakwai Wacce Ke Neman Mata A Cikinsu Wato Madigo wanda Asirin su Yaso Yatonu Ammah Allah Yarufamasu A Siri,
Bayan Gama Wannan Kaf Sai Gashi An Bankado Wata Bidiyo nata Wacce Take Lalata Da Qaramar Yarinya Wanda Hakan Yajamata Zaki Da Cecec Kuce A Doran Duniya Allah Yasa Mudace.
No comments:
Post a Comment