Allahu Akbar an gudanar da Jana’izar Aisha Maina Wacce Ta Rasu Bayan Awanni Shida Da Yin Posting A Shafukan Ta Na Sada Zumunta
An gudanar da Sallar Jana’izar ne a birnin jihar Sokoto inda ɗaruruwan mutane suka halarta kamar yadda addinin musulunci ya koyar.
Kafin rasuwar Aisha Maina tana rike da mukamin mai baiwa Gwamna jihar Sokoto shawara.
No comments:
Post a Comment