Breaking

Quote of the day

Quote of the Day

Pages

Search here

Wednesday, 9 August 2023

Ango Yakai Kansa Ofishin Yan Sanda Saboda Amarya Ta Bukaci Ya Sadu Da Ita Sau 15 A Daren Farko


Jarababbiyar Amarya Tasa Ango ya tsere da kafarsa bayan irin abubuwan da amarya tayi masa a darensu na farko wanda aka zargi kawayenta da bata wasu magunguna na kara karfsin shaawa.

Yadda Sabuwar Amarya Ta Bukaci Ango Yayi Saduwa Da Ita Har Sau 15 A Daren Farko, Ango Ya Suma An Dauke Shi Zuwa Asibiti, Ga Yadda Lamarin Ya Faru.

Daren farko na ango da amarya wani baban dare ne da yake saka maza jin dadi da nishadi sosai amma kuma yana saka mata fargaba da tsoro saboda tinani jin zafi da suke jin labarin sa tin kafin suyi aure a wan nan dalilin ne wasu matan koda sunyi aure sunje gidan miji su tsoro ke hanasu yarda da sabon angon nasu.

Aduk lokacin da tsoron jin zafi a yayi saduwar farko ta hanaki yarda da mijinki alhalin shi kuma yana da bukata to zai nema yace zaiyi miki da karfi wanda hakan zai iya sa yayi miki rauni yaji miki ciwo a gaban ki kuma yasa duk jikin ki yayi tsami don a zahiri maza sunfi mata karfi.

Fo yana da mahimmanci ki nuna ma angonki kamar bakisan komai ba ki nuna mishi bakisan ana saduwa tsakanin mace dana miji bah aka nan ki nuna mishi kina dai jin labarin a wajen kawaye ko kuma cikin hausa novel kuma kinajin ana cewa da zafi daga nan saiki fara mishi shagwaba da magiya da yayi miki a hankali.

No comments:

Post a Comment