Breaking

Quote of the day

Quote of the Day

Pages

Search here

Sunday, 6 August 2023

Batun Kama Abdul Babu Laye Ya Tabbata kalli Yadda Yake Nunawa A Social media Abinda Yakeyi Da Matar sa


Batun Kama Abdul Babu Laye Ya Tabbata kalli Yadda Yake Nunawa A Social media Abinda Yakeyi Da Matar sa



Fitaccen Dan Wasan Bar kwanci Na Masana Antar Kannywood Wato Abdul Babu Laye Yasamu Barazana Ga Hukumar HISBAH Bisa Akan Abinda Yake Aikatawa A Masana Antar Kannywood,



Abinda Yakeyi Da Matarsa A Social media yadagawa Al Ummah hankali Naganin Cewa Yana Batamasu Tarbiyane Game Da Abubuwan Dayake Aikatawa,



Shikuma Jarumim YayI Ikirarin Cewa Tallar Magani Yake Kuma Komeye Yayi Damatarsa Dai Daine Tunda Matarsace, 



Kalli Cikakken Bidiyon Anan




No comments:

Post a Comment