Tofa ana bikin duniya ake na kiyama wannan shafin namu ya saba war ware zare da bawa akan ko wanna irin labari da yake yawo a social media wato ifan jita jita tana yawo mu kokari wajan tan tacewa masu kallo gaskiyar lamari.
Musala kamar wannan abu da ya fara yawo a social media na wani jarumin kannywood an masa jina jina wato anyi masa raga raga kenan abun da muke nufi amma kuma sai dai akwai wanda kwata kwata hankalin shi bazai bashi tinin sanin ba gaskiya bane.
Dan haka yanzun ku shirya za kuji ai nihin abun da yake faruwa mu kar kare muku magana wannan labarin ba gaskiya bane domin acikin film ne akai masa wannan bandejin shine wasu suka fara yadawa cewa wai amma sa.
Karin Bayani👇👇👇👇
No comments:
Post a Comment