DUNIYA TAZO KARSHE KAMAR YADDA MANZON ALLAH ANNABI (SAW) YA FADA!
YACE! Idan Karshen Duniya yazo Zakaga Alamu Kamar haka:”*
*1.Masu Kudi Zasu Zama Marasa Godiyar Allah.*
*2.Ana gasar Gina Manyan Gidaje.*
*3.Baiwa Zata Zama Sarauniya.*
*4.Zina Zata Zama Abin Kwalliya Ga Al’ummah.*
*5.Za’a Yawaita Zubar Da Jinin Salihan Bayi.*
*6.Azzaluman Mutane Zasu Zama Shuwagabanni.*
*7.Lokaci Zai Zama Gajere,(Da Zarar Gari Ya Waye Sai Kaga Dare Yayi).*
*8.Zakaga Dan uwa Yana Gudun Dan Uwansa.*
*9.Addinin Musulunci Zai Kasu Kashi-Kashi.*
*10.Malaman Addini Zasu Zamo Masu S0n Duniya Da Abinda Ke Cikinta.*
*📌Innalillahi Wa innah Ilaihi Raju’un… Tabbass Wadannan*
*Alamomin Sun Bayyana Dikkansu📍*
*🤔 Ni Yanzu Tinanina Yaushe Zan Mutu Yau Ko Gobe…?*
*Kashe Ni Za’ayi, Ko Rashin Lafiya Zanyi, Ko Hatsarin Mota Zanyi, Ko Zan Fada Cikin Rami In Mutu?, Ko Gobara Ce* *Sanadina, Ko Kuma Haka Kawai Zan Mutu….*
*Allahu A’alam.*
*Allah Kasa Muyi Kyakkyawan Karshe Allah Kasa Mu Mutu Da Kalmar Shahada Amin summa Amin!*
Idan Na Taba Zaluntar Ka/ Ina Neman Gafarar Ka/ Kafin In Koma Ga Allah Domin Naji Allah Yace Baya Yafe Laifin Dake Tsakanin Bawa Da Bawa.
*Tunatarwa*
*Ankawo Facebook ka iya,*
*Ankawo WhatsApp ka iya,*
*Ankawo Instagram ka iya,*
*Ankawo Twitter Ka kware,*
*ko wane irin Chatting Ka iya.*
*Shin Ka kware wajen karanta Alqur’ani da sanin Tajwidin sa?*
*Kuma duk yarigasu jimawa a duniyar nan.*
*Dan uwa hakika akwai babbar asara idan baka iya karanta Qur’ani ba ko daidai da hizif 1 ne.*
*Manzon Allah (S.A.W) ya ce*:- *Azumi da Qur’ani suna ceto*
*ranar Alqiyama ga ma’abotansu.*
*Yan Uwa mu kasance ma’abota Qur’ani ba ma’abota social media ba.
No comments:
Post a Comment