Akanakin Baya Munnemi Tamako Akan Neman Lafiya wanan Baiwar Allah Kuma Alhmdllh Babu Laifi Ansamu Alhmdllh
Hanzuma Ana Nema Domin Jarraba Wani Kalar Maganin A Sibita Tinda Wancan Anyi Baa Daceba
Gabayanin Daakayi Abaya 👇 Allah Yabada ikon Taimakawa
Innalillaahi wa’inna’ilaihi raji’un. Wannan mata tana neman taimako wajen Al’umma. Bisa ciwon mama da Allah S.W. ya dora mata. Ga wadanda Allah ya ba ikon taimakawa. Yanzu haka tana gida, an sallame su daga Asibiti saboda rashin kudi. Likitoci sunce ba Cancer bace amma za a yi mata aiki na sama da dubu dari biyu. (200,000) Address din gidan: Gidan Alasan Famfon Mamuda kusa da gidan marigayi Alh. Mika Mato Kankara. Phone: 090470514108.
Don Allah idan kana da hali ko Naira 100 ce ka taimaka mata kada mu raina abinda zamu bayar da kaɗan ɗin namu sai kuga mun tara mata mai yawa.
Acct number; 2279712004 UBA
Muhammad Shehu Usman
Karin Bayani - 09072693003
Allah ya bada ikon taimakawa.
No comments:
Post a Comment