Anyi gasar nuna kyau tsakanin jaruman kannywood biyu da fati washa da kuma jaruma hafsát idris,
Wannan abinda ba wannan ne kashi na farko ba an dade ana yi domin kowacce jaruma ta tabbatar da kuma nunawa duniya irin kyan da Allah ya bata todai a wannan karan jaruman da suka gabatar da wannan abin sun kasance jarumai hafsát idris da kuma jaruma Fati washa,
Wasu sunyi alkalanci inda da yawa suka nuna cewa jaruma hafsat Idris tafi fati washa kyau yayin da wasu kuma ke ganin ai fati washa ba Sa’ar hafsát idris bace jnqa wajen kyau ne,
Duk da jaruma hafsát idris ta kasance ta taɓa aure amma a wannan gasar kusan itace wacce ta mamaye komai da ake magana wato kyan halitta da kyan jiki,
Kalli yadda Akayi gasar nuna kyau tsakanin jaruman kannywood biyu da fati washa da kuma jaruma hafsát idris
No comments:
Post a Comment