Yadda yunwa ya sauya wa wasu tagwayen mata halitta a garin Funtuw
Yanzu haka guda ɗaya a ciki takaiga suma sakamakon rashin abinchi kwanansu 3 Babu abinci.
Idan mahaifiyarsu tafita neman abunda zatabasu makwabta suma takansu suke, bata samowa har kwana 3 yau basuci komai ba.
Yanzu haka dai ana neman masu taimakon gaugawa zuwa asibiti sakamakon suma da Hassana tayi .
Jama’a dan girman Allah mu taimaki waɗannan yaran dakayan abinci fisabilillahi, ko kuma da abinda zasu ci.
Masu buƙatar taimakawa ta asusun banki
👇🏽👇🏽
A- 1012016500
A- suy charity foundation
B- Keystone bank.
Domin neman ƙarin bayani.
📞09072693003
Ko kuma kai tsaye domin ziyartan ofishin Gidauniyar tallafawa mabuƙatan dake garin Funtuwa jihar Katsina, zaku iya samun su a cikakken adireshin su dake lamba 8 benen shata bisije Funtuwa jihar Katsina.
No comments:
Post a Comment