Abin Mamaki; Da Idona Naga Sarauniyar England Elizabeth A Aljanna Kuma Tafi Wasu Musulman.
Da Idona Nayi Mafarki Sarauniyar England Queen Elizabeth tana aljanna babbar magana yanzu Yanzu Wani Matashi yayi mafarki Sarauniyar England tana aljanna.
A yanzu haka Wani Matashi ya fito yayi Wani video Kamar yadda a yanzu haka zamu saka maka videon ka kalla domin zakaga yadda wannan matashin ya Fito Yayi Magana Akan yaga Sarauniyar England Queen Elizabeth a aljanna.
Mutane Da Yawa a yanzu haka Suna Karyata wannan maganar kamar yadda a yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaga yadda wannan mutumin ya fito yayi Magana akai.
No comments:
Post a Comment