Breaking

Quote of the day

Quote of the Day

Pages

Search here

Tuesday, 5 September 2023

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un; Amarya Ta Mutu Ana Shirin Kai’ta Dakin Mijin ta…


Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un; Amarya Ta Mutu Ana Shirin Kai’ta Dakin Mijin ta

Innalillahi Wa’inna Ilaihi RAJI’UN Wata Amarya ta rasu ana Shirin kaita Dakin Mijinta kamar yadda a yanzu wannan labarin ya girgiza mutane.

A yanzu haka muke Samun Wani labari mara Dadi Akan cewa allah ya yiwa wata Amarya rasuwa ana Shirin kaita Dakin Mijinta kamar yadda a yanzu haka Duk wanda yaji Wannan Labarin sai yayi Kuka da idon sa.

Wannan Amarya ta kasance a yanzu haka bayan an gama daurin auren ta sai kuma allah yayi maya rasuwa domin ana Shirin kaita Dakin Mijinta sai kuma aka bayyanawa mutane cewa allah yayi mata rasuwa.

Mina fatan allah ya jikanta da Rahama ameeen ( a Wani bangaran kuma allah ya yiwa wata Amarya rasuwa Kwana Uku da daurin auren kamar yadda a yanzu haka ga Video ka Kalla domin zakaji karin Bayani akai.


Kuci Gaba da Bibiyar wannan shafin namu al’barka

No comments:

Post a Comment