Innalillahi Wa’inna ilaihi raji’un Yanzu Yanzu an’tsinci Gawar mata da Miji acikin gida su a garin katsina kamar yadda a yanzu mutane da yawa sunyi Kuka da idon su Akan wannan Rasuwar.
Mutanan unguwar Rahamawa da ke garin katsina sun tashi da Wani mummunan labari mara Dadi domin a yanzu haka Suna al’himi da wannan Rasuwar domin Duk wanda ya tsaya ya karan ta wannan labarin zaiyi Kuka.
An’tsinci Gawar mutala muhammadu da Matarsa shamsiya kamar yadda a yanzu haka an gana da kanin Murigayi kamar yadda ya bayyana cewa Murigayi murtala yaje masallacin juma’a Duk da cewa an aruwan samma amma kuma bai fasa zuwa ba.
A yadda kanin Murigayi ya bayyana mutane shine ya Kira murtala a waya bai dagaba sannan kuma bayan wasu Lokacin Saiya kara Kira nan ma ba a daga ba da yake Basu da nisa dashi sai ya tashi yaje gidan nasa sai ya buga kofa sai yaji ba a bude ba.
Ya bayyanawa Mahaifiyar su yadda abun ya kasance sai anan gurin Mahaifiyar tasu tace yaje gidan yaga koh lafiya yana zuwa sai ya haura ya bude kofar sai kuma yaga Dakin a rufe a Lokacin yana lekawa sai kuma yaga kafarsa.
A Lokacin Suna doba suga cewa shida matar tasa ne kuma babu rai Ajikin su a Lokacin suka dauke su suka kaisu asibiti amma kuma sai likita ya bayyana musu cewa allah yayi Musu rasuwa mina fatan allah ya jikansu da Rahama Ameen.
Kuce gana da bibiyar wannan shafin namu domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka
No comments:
Post a Comment