MASHA ALLAH Cikakken Bidiyon yadda Budurwa ta Rubutu Al Quran Mai Girma da Hannun ta Bayan ta Gama Karatun Sauka Kalla kaga Babu Shakka Wannan Lamari Yayi Matukar Yiwa Alumma Dadi.
Kamar yadda Kuke Ganin Wannan Toh shine Hoton Yarinyar ALLAH Yakara Mata basira dai Ameen ya Allah.
No comments:
Post a Comment