Breaking

Quote of the day

Quote of the Day

Pages

Search here

Sunday, 3 September 2023

Tir Qashi Kalli Bidiyon Abinda Dalibai Sukayi Da Sunan Murnar Gama Makaranta Duniya Tazo Karshe..


Tir Qashi Kalli Bidiyon Abinda Dalibai Sukayi Da Sunan Murnar Gama Makaranta Duniya Tazo Karsh

Kamar yadda kuka sani dai a yanzu haka ana lalata yan mata domin Iyayen Suna iya bakin kokari su wajen Bawa ya’yan su tarbiya amma kuma wasu mazan daga waje sai su ringa lalata musu yaya a waje.

A yanzu haka babu abinda zamuce saidai muce Allah ya shirya Mana ya’yan mu domin a yanzu haka indai ka kalli wannan Video sai kayi allah wadai da wannan mutumin a yanzu haka ga Video ka Kal

Kamar yadda ka kalli wannan Video a yanzu haka nasan cewa kaga yadda wannan dan iskan Saurayin yake lalata mata Rayuwa acikin makaranta domin ba auren ta zaiyi ba.

yanzu haka samari da yawa sai bayan sun gama lalatawa mace Rayuwar ta sai kuma su fasa auren ta a yanzu haka wannan matsalar ake fuskan ta muna fatan allah ya gyara Mana.

kada kumanta kudinga muna share na post inmu zuwa ga abokaninku domin bamu qwarin guiwar kawomaku ingantattin sahihun labaran duniya a cikin harshen hausa dana turanci mungode da ziyartar shafin amihad.com dakunkayi.

No comments:

Post a Comment