Innalillahi Wa’inna’ilaihi Raji’un, Wannan Da Kuke Gani Babban Dan Damfarane Ne, Yakasance Yana Cutar Mutane Ta Hanyar Tura Musu Sakonnin Karya (Fake Alert) Idan Anyi Ciniki.
Al’umma Sai A Kiyaye Da Wanda Zaku Ringa Bawa Lambar Bankin Ku, (Account Number) Lokacin Da Kukayi Ciniki Ko Kuma Sauran Harkoki.
Musamman A Lokacin Chanjin Kudinnan Mutane Zasu Fake Da Haka Su Ringa Damfarar Mutane Ta Hanyar Tura Musu Sakon Karya (Fake Alert).
Ga Full Din Video Anan 👇👇👇 Danna Sau 5 Zai Bude 👇👇👇👇👇👇
No comments:
Post a Comment