Allahu Akbar Tsoho da kudi yaro bidiyo da hoton wannan amarya da ango sun tayar da kura sosai a kafar sada zumunta
Inda anka ga wata kyakkyawar yarinya mai kananan shekaru wani dattijo mai yawan shekaru yayi wuff da ita.
Allah ya bada zama lafiya Amen
Jama’a a soshiyal midiya sun tofa albarkacin bakunansu bayan cin karo da hoto da bidiyon wasu ma’aurata sabbin aure.
Angon wanda shekaru suka dan fara ja masa ya yi wuff da wata tsaleliyar budurwa danya shakaf.
Legit na ruwaito wannan labari tazarar shekaru da ke tsakanin sabbin ma’auratan shine abun da ya fi jan hankalin jama’a zuwa wurinsu inda sam wannan al’amari bai yi wa wasu dadi ba.
No comments:
Post a Comment