A Yau Munzo Muku Da Cikakken Bidiyon Wara Qkuya Da Ta Haifi Mutum Wannan Al’amarin Ya Haifar Da Cece-kuce A Tsakanin Al’umma Inda Wasu Ke Cewa Karyane Wasu Kuma Suke Hakan Na Iya Faruwa.
Cikin Wannan Faifan Bidiyon Zaku Kara Tabbatar Da Cewa Indai Dan Adam Yana Raye Babu Abinda Baze Gani Ba Na Al’ajabi Daga Cikin Ikon Allah Mahaliccin Kowa, dan haka kagama wani yayi mamaki akan wannan lamarin.
Daga karshe dai muna kara godiya ga Allah wanda yayi mu yai kowa da komai baki daya, wannan dai shine abun da yasa bayan munga wannan abu saimuka ga, to bari mudanyi sharfi akan sa.
No comments:
Post a Comment