Yadda ake kama yan ta adda ake hukun ta yan ta adda idan aka kamasu lallai da ace ana yi musu haka to da tini an rage musu yawa, muna fatan Allah ya shiga tsakanin na gari da mugu.
Allah ya karemu daga sharrin wannan mutane idan masu shiryuwa ne Allah ya shirya su idan kuma ba masu shiryuwa bane Alllah ya dai dai tasu baki daya domin suna banna a doran kasa kashe mutun hmm kalli bidiyan.
No comments:
Post a Comment