Jama’a mudai na zagin shuwa gabanni mudai zagin wakilan mu a fanin shugaban chi mu da kammu bama yiwa kammu a dalci domin kuwa mune marassa adalcin wata budurwa ba bahaushiya bace.
Ba lallai ne ma ace musulma bace amma idan kaga yadda ta tai makawa wani mai bukatar tai mako lallai dolane kayaba mata ko kaki ko kaso domin yaban gwani yazama dole dan haka babu bata lokaci lallai mu hausawa idan muna san ci gaba.
Tabbas sai mun gyara halayyar mu ta hanyar bin Allah dajin tsoran Allah da kuma tai makon junanmu ta ko wanna fanni, munso muzo muku da bidiyan amma bai samu ba amma tabbas wannan abu yafaru domin za kuga hotan tama ita da tsohon Allah ya canza masa rayiwa ta hilar ta.
No comments:
Post a Comment