Bidiyon; Yadda Aka Gudanar Da Gagarumin Bikin Maulidin Aljanu Da Mutane A Kadu
Kli Bidiyon Yadda aka gudanar da Wani gagarumin maulidi Kamar yadda wasu a yanzu haka Suna cewa wannan maulidin na Aljanu ne.
A yanzu haka dai ga Video ka kalla domin zakaga yadda wannan maulidin ya kasance kuma a yanzu haka mutane da yawa Suna magana Akan cewa bai kamata wasu Musulman su ringa zagin maulidi ba.
Domin a yanzu haka Maganar da muke muku wasu mutanan da yawa Suna magana Akan cewa maulidi babu kyau a yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaga yadda maulidin ya kasance.
No comments:
Post a Comment