Yau kimanin makonni 2 kenan har yanzu likitoci sun kasa gano bakin zaren wato sun kasa raba waɗannan bayin Allah da suka manne
Wasu mutane sun manne alokacin suke ai kata al’fasha wannan abu ya munana sannan kuma wannan abu zai zamo izinane ga wanda suke ai kata irin wannan abun domin kuwa ance gani ga wane ya ishi wane tsoran Allah.
Dan haka ya kama ta mutane ayi hatta gashi dai sunje wani boyayyan waje suna ai kata abun da bai kama taba Sai gashi daga karshe kuma asirin nasu ya tonu kowa ya gansu.
Dan haka Duk inda zaka shiga kayi sabon Allah tofa ka sani Allah yana ganin ka kuma barin ka kawai yayi idan yaso ya tona maka asiri nan take kowa zai san abun da ka ai kata cikin kan kanin lokaci.
No comments:
Post a Comment