Alhamdulillahi musulunci ya samu karuwa an samu wata yar gwagwarmaya kuma fitacciya mai amfani da kafafen sada zumunta.
Fitacciyar ‘yar social Media daga jihar Adamawa Dorathy Dominic ta sanar da karbar musulunci. Ta sanar da cewa ta sauya suna zuwa Maryam.
Matashiyar ta wallafa a shafunta na Facebook kamar haka.
Wanda nan take mutane suke ta yi mata fatan Alkhairi da taya murna shigowa sabuwa rayuwa Allah ya karbi tubanta yasanya ta zamo alkhairi ga daukacin musulmin duniya baki daya amen.
No comments:
Post a Comment