Breaking

Quote of the day

Quote of the Day

Pages

Search here

Wednesday, 30 August 2023

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Yadda Akayi Jana’izzar Mahaifiyar Jarumin Kannywood Abba Elmustapha....


Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Yadda Akayi Jana’izzar Mahaifiyar Jarumin Kannywood Abba Elmustaph see
Duniya kenan mai raba soyayyar da da mahaifi

Allah ya jikan hajiya yayi mata rahama amen

Allahu Akbar Allah yayiwa Mahaifiyar shugaban hukumar tace fina finai a jihar Kano Abba Elmustapha kenan

Yanzu nan majiyarmu take samun wannan labarin da shi ɗanta abba elmustapha ya fitar da sanarwa a shafinsa na sada zumunta

Na rasa mahifiyata kuma DUNIYATA(Gwagwgo).

Ya Allah Ka jikanta ka gafarta mata kurakuranta kasa Aljanna ce makomarta.

I will mourn you till my last breath GWAGWGO.

R.I.J.F”

No comments:

Post a Comment