A kwanakin nan bidiyon wasu dalibai yana ta yawo a kafafen sada zumunta ko kuce ya zagaye duniya, wanda a cikin wannan bidiyo wannan dalibai macce dana miji suke aikata lalata a gaban sauran yan uwansu dalibai a wajen shakatawa bakin ruwa.
Wani abu da yaba mutane mamaki sannan da takaici kamar yadda suka bayyana, wannan dalibai lokacin da suke aikata wannan abu babu kunya ko tsoron malamansu da iyayensu su gani sannan babu alamun jin nauyin abinda suka aikata a lokacin da ake yi masu wannan bidiyo.
A kwanakin nan bidiyon wasu dalibai yana ta yawo a kafafen sada zumunta ko kuce ya zagaye duniya, wanda a cikin wannan bidiyo wannan dalibai macce dana miji.
KALLI VIDEO 👇👇👇
No comments:
Post a Comment