Idan baku manta sati biyu anyi ta cece kuce akan Shirin mata a yau da da talabijin arewa24tv ke gabatarwa to shine a lokacin malam sheikh Aminu Ibrahim daurawa shugaban hukumar hisbah a jijar kano ya bada fatawar cewa miji ya gaida mata shine sunnah.
Amma mace ta gaida miji al’adace wanda ya sanya mutane mamaki duba da ankayiwa masu wannan shiri ca domin suna nuna cewa ayi 50/50 a gidan aure.
Sai dai kuma Sheikh Ahmad Yusuf Guruntum yayi bayyani gamsashe na nuna cewa wannan ko gidan mahaukata akwai wanda a babba akwai karami duniya ta shaida haka.
“Namiji ya gaida matarshi shine Sunnah amma mata ta gaida mijinta wannan al’adace ta hausawa mai kyau to kuma wannan bayyanin ba ni kadai na saurare shi ba , to akwai kuskure ba daidai bane ko malam waye ya fada wannan maganar ba daidai bace dalili shine.
Idan ka kalli hadisai da cikin sunanu abu dawud da aujima’atul ausat da kuma wanda yake cikin baihaqi zaka ce anyi amfani da lazafi guda biyu “yatayaffaqu” ko kuma “yatayuf” shine yana ke waya wa .
Aisha tace Annabi (s.a.w) idan yazo da yammaci lokacin da zai shiga barci sai shiga inda matansa duka yaga halinda zasu kwanta wanda ko ae ko dabba ka aje zakaga yadda ta kwanta da yadda ta tashi zai tuƙe bakin wanda zai kwana a gurinta .amma babu lafazin da ankace yana bibiyar su yana gaishe su babu saboda kalmomi ne “yatayaffaqu” me kalma attafaqu yake nufi saboda Alkur’ani yayi bayyaninta.
Ga bidiyon nan
No comments:
Post a Comment