Babbar magana Tabbas idan da ranka ba abin da bazaka gani ba wai ace kamar wannan duk mutuncin ta da ake gani ace wai an kamata tana irin wannan abin, Ubangiji Allah Ya sa mu dace
Ke duniya ina zakije da mu, kullum sabbin abubuwa ke ta bullowa jiya wancan yau wannan gobe kuma wani na daban Wata baiwar Allah ce tayi bikin zagayowar Ranar Haihuwarta
wannan da kuke gani shine Salon murnar da ta nuna kullum abubuwan kara karuwa Sukeyi sede mucigaba da adduoi kawai kuma mu gyara halayen mu, Ubangiji Allah Ya bamu iko Ameen
No comments:
Post a Comment