Wani magidanci mai suna Aminu Direban Ɗangote ya ce idan akwai mai son ƴarsa to ya fito zai bashi aurenta kyauta don gudun kar ta jawo masa magana, Tun bayan da yaga hotuna da bidiyonta suna yawo a shafin intanet inda aka nuno ta tana kokowa da wani matashi yana matsarta.
Malam Aminu yace “Yana jihar Legas ya je kai kayan daya ɗauka daga Kano sai kawai yaga ana turo hoton ƴar tasa a shafin Facebook kuma shi a iya saninsa bai bata irin wannan tarbiyyar ba.
A jihar Nassarawa, yayin da wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su waye ba suka sace ɗalibai ƴan makaranta.”
“A ranar Juma’ar da ta gabata ne wasu ‘yan bindiga da ba’a san ko su wanene ba suka kai hari makarantar firamare ta karamar hukumar Alwaza da ke karamar hukumar Doma a jihar Nasarawa inda suka yi awon gaba da dalibai da dama a yankin.”
KALLI VIDEO 👇👇👇
No comments:
Post a Comment