Bidiyon wasu ma’aurata amarya da ango yayi dirar mikiya cikin duniya soshiyal midiya kafafen sada zumunta na zamani. Dalilin yanayin da sabon auren suke a cikin bidiyon ya janyowa wannan amarya da ango zagi.
Mutane da yawa wanda sukayi ido biyu da wannan bidiyo sunce akwai mutum na ukku wanda ya dauki wannan bidiyo duba da yadda akayi bidiyon da kuma yadda amaryar take juyowa tana kallon kamera din da ake masu bidiyo.
Abinda suke a cikin wannan bidiyo mutane sun bayyana a cikin sanin yakamata da ladabi da biyayya a addini. Baki cancanta suyi bidiyo ba bare kuma har ace an dauke shi qn daura shi a soshiyal midiya.
KALLI VIDEO 👇👇👇
No comments:
Post a Comment