Wani kato yayi shigar mata yana kokarin shiga makwancin mata a FCE Kano, a lokacin da jami’an tsaro a makarantar suka sha jinin jikinsu cewa, wannan baiyi kama da tafiyar mata ba kuma damtsensa da kafafuwansa shima irin na maza ne.
Nan take suka tsareshi domin tuhumarsa, sai kuwa gashi hakan ta tabbata cewa, namiji ne yayi shigar mata, bayan dogon bincike sun mikashi ga hukumar ‘yan sanda domin cigaban da tuhumarsa.
Dan haka har yai har gobe muna Kara Bawa matasa wanda basuyi aure shawari domin mutum ya tsaye ya tan tance matar dazai aure domin sabo da ya nayin yadda lokacin ya sauya ba irin da bane.
GA CIKAKKEN VIDEO 👇👇👇
No comments:
Post a Comment