Abun da yasa muka ce indan mutum ya ga wannan bidiyan zai gane Budurwar sa tana San sa ko Bata San sa shine kowa yasan yadda Budurwar sa take nuna masa so irin na zaman tare.
Shin kana gani Budurwar ka tanayi kamar zata chinye ka idan ta ganka ko kuma ya take Maka idan kun hadu sannan kuma idan Bata kusa dakai tanajin maganar ka ko dai bataji sai kana kusa da ita.
Shin tana yawan tilas ta Maka Akan dole sai kayi mata abu ko kuma Bata saka ka abun da yafi karfin, Shin mai sai sauraran mu a wannan lokacin acikin abu uku da muku ambata ko wanne ya da mahimmanci.
KALLI VIDEO 👇👇👇👇
No comments:
Post a Comment