Breaking

Quote of the day

Quote of the Day

Pages

Search here

Saturday, 19 August 2023

Bidiyon daya tayarwa da Al’umma hankali lallai idan kaga bidiyan Nan zaka iya zubda hawaye Allah mai yadda so…


Wato Allah ya barka da lafiyar kama ba karamin wani abu bane domin idan ka kalli wani ko yaya ne zaka san kana da wani abu wanda wani bashi dashi Allah ka kara saka mana godiyar ka acikin rammu.

Muna fatan duk wanda ya shigo yayi karo da wannan bidiyan ya tsaya ya kula sosai domin zai Kara samun wata nutsuwa sosai domin yadda wannan matar take zai Kara tabbatar Maka da lafiya wani abu ne.

Sannan kuma wani abun daga cikin lamarin Allah idan kuma kaga wani zaka ce wannan ma Tata da sauki to Dan haka malam kawai abi Allah kuma a yawai ta is’tigifari, Allah ya nufe mu da yawan tuba ga bidiyan nan kasa.

No comments:

Post a Comment