Babu ruwan Tinubu da tsadar rayuwar da muke ciki ko kaɗan bai da hannu idan zamu gyara halayenmu kawai mu gyara—Jingir ƙarin bayani.
A Yanzu haka mutane da yawa suna Magana Akan Cewa wannan Halin sa Nigeria take ciki laifin Shugaban Kasar Najeriya ne Bola Ahmed Tinubu.
Kamar yadda a a Yanzu haka Wani Malami ya Fito Yayi Magana akai.
No comments:
Post a Comment