Wata matar Aure da ke da halittar Farji 2 ta ce ɗaya na mijinta ne ɗaya kuma abokan aiki.
Matar mai suna Evelyn Miller ‘yar ƙasar Australia wadda take cikin shekaru 30, an haife ta da farji guda biyu.
A yayin tattaunawa ta cikin wani shirin TV mai farin jini mai suna OnlyFans ta ce farjin nata guda biyu ɗaya na mijinta ne ɗaya kuma na abokan harkokin ta ne.
Jaridar New York Post dake Amurka da dailymail duk sun ruwaito cewa, a shekarar 2011 ne aka gano cewa Miller tana ɗauke da farji guda biyu bayan da aka kwantar da ita a wani asibiti dake birnin Adelaide.
A zantawarta ta cikin shirin na gidan talabijin na “West News Service” Mista Miller ta ce, ba ta iya yin jima’i da mijinta da ɗaya farjin saboda girmar alaurarsa ba ta iya shigewa
No comments:
Post a Comment