Allahu Akbar Allah yayiwa Mahaifiyar shugaban hukumar tace fina finai a jihar Kano Abba Elmustapha kenan
Yanzu nan majiyarmu take samun wannan labarin da shi ɗanta abba elmustapha ya fitar da sanarwa a shafinsa na sada zumunta
“INNALILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN
Na rasa mahifiyata kuma DUNIYATA(Gwagwgo).
Ya Allah Ka jikanta ka gafarta mata kurakuranta kasa Aljanna ce makomarta.
I will mourn you till my last breath GWAGWGO.
R.I.J.F”
No comments:
Post a Comment