Breaking

Quote of the day

Quote of the Day

Pages

Search here

Tuesday, 5 September 2023

Abubuwan Da Baku Sani Ba Game Da Mutuwar Sarauniyar England Queen Elizabeth Shugaban Kasar Nigeria.


Abubuwan Da Baku Sani Ba Game Da Mutuwar Sarauniyar England Queen Elizabeth Shugaban Kasar Nigeria

Wasu Abubuwa daba ku sani ba agame da mutuwar Sarauniyar ingila Elizabeth kamar yadda a yanzu haka ya kamata ka tsaya ka kalli wannan Video.

Kamar yadda ka sani dai a Wannan satin ne muka tashi da labarin cewa allah ya yiwa Sarauniyar ingila Rasuwa kamar yadda mutane da yawa Basuji dadin haka ba wasu kuma suna farin ciki.

Mutane Da Yawa daga Kasar Nigeria Suna Magana Akan cewa Wannan Mutuwar Ta Sarauniyar ingila tayi matukar girgiza shugaban Kasar Nigeria kamar yadda mutane da yawa sun bayyana hakan.

Sai kuma a yanzu haka muke Samun Wani labari Akan Mutuwar Sarauniyar ingila wato Elizabeth kamar yadda a yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaji karin Bayani akai.



No comments:

Post a Comment