Gwamnatin jihar Kano zata aike da jami’an yada labarai na kafar sadarwar zamani wato Yan Social Media Kananan hukumomi 44 domin yin aiki kafada da kafada da jimi’an yada labarai na kananan hukumomin
Gwamna Abba Kabir Yusuf yayi alkawarin sanya shahararriyar Yar TikTok din nan Murja Ibrahim Kunya cikin jerin zaurawan da gwamnatin sa ke shirin aurarwa
Kamar yadda a Yanzu haka mutane da yawa suna Magana akai.
Kuci Gaba da Bibiyar wannan shafin namu al’barka