Yadda aka bikin auren Fatima Ado Ahmad Gidan Dabino, (Malam Adamu Gwamnan jihar Alfawa a cikin shirin kwana casa’in) ke nan a birnin Kano, inda ƙawayen Amarya su ka hadu su ka yi saukar karatun alƙur’ani mai girma a maimakon shagulgulan da ake ganin sun saɓa da koyarwa addini da kuma al’ada.
Wanne fata zakù yiwa Ango da Amarya?
A Yanzu haka mutane da yawa suna Magana akai kamar yadda mutane da yawa suna Magana akai.
Kuci Gaba da Bibiyar wannan shafin namu al’barka.
No comments:
Post a Comment