Innalillahi Wa’inna Ilaihi RAJI’UN yanzu Yanzu gaskiya wannan rashin imanin yayi yawa a duniya ya Kamata a Dauki Mataki Akan wannan lamarin.
Yanzu Yanzunan anyiwa wata Amarya kisan Gilla da ciki Ajikin ta kai Jama’a ya kamata muringa tinawa zamu mutu wannan rashin imanin yayi yawa domin bai kamata ayi wannan baiwar allah wanna kisan Gillar ba.
Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka abubuwa mara Dadi suna yawan faruwa domin a yanzu haka ya kamata aringa Daukar mataki Akan irin wadannan abubuwan domin zasu haifar da rashin cigaba a Nigeria.
Kamar yadda a yanzu haka muke Samun Wani labari mara Dadi Akan cewa anyiwa wata Amarya kisan Gilla da ciki Ajikin ta kamar yadda a yanzu haka wannan lamarin ya girgiza mutane matuka.
Mina fatan allah ya jikanta da Rahama Ameen ; A Wani bangaran kuma mun Samu Wani labari Akan cewa kwana uku da kai Amarya allah yayi mata rasuwa ga Video ka kalla.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin
No comments:
Post a Comment