Breaking

Quote of the day

Quote of the Day

Pages

Search here

Wednesday, 6 September 2023

Yadda ake gane cewa matar aure tana yin zina ta hanyar kallon ƙafafuwanta—Dr Abdallah...


Yadda ake gane cewa matar aure tana yin zina ta hanyar kallon ƙafafuwanta—Dr Abdalla

Dakta yace idan budurwa tana neman maza ana iya ganewa cikin sauƙi amma ita matar aure ba kowa ke da ilimin gane cewa tana neman maza ba soboda rigar auren dake jikinta, amma ana ganewa ga hanyoyin da ake bi

To amma ita fa matar aure ta wacce hanya ake iya gane cewa tana aikata wannan mummunan aiki na zina, kasancewar matan auren ma ba’a barsu a baya ba wajen aikata alfasha.

Sheikh malam Dr. Abdalla Gadon Ƙaya, ya yi ƙarin haske a cikin wannan faifan bidiyon, ku danna wannan link don jin abinda yake cewa.

Kuci Gaba da Bibiyar wannan shafin namu al’barka.

No comments:

Post a Comment