Breaking

Quote of the day

Quote of the Day

Pages

Search here

Tuesday, 5 September 2023

Innalillahi; Hankali Malam Ya Tashi AKan Kisan Gillar Mutum 43 A Maiduguri Kuma Yasha Alwashin Yin Magani

Innalillahi; Hankali Malam Ya Tashi AKan Kisan Gillar Mutum 43 A Maiduguri Kuma Yasha Alwashin Yin Magan

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Yanzu Yanzu Hankali Malam Ya Tashin Akan Kisan Mutum 43 da akayi kamar yadda a yanzu haka zamu saka maka videon.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka ana yawan kashe Mutane haka zalika kuma wasu mutanan ana sacesu kamar yadda a yanzu haka an kashe Mutane Da Yawa kamar yadda a yanzu haka malam ya fito ransa a bace.

A yanzu haka mutane da yawa Suna magana Akan cewa wannan rashin tsaron yayi Yawa domin a yanzu haka zakaga ana kashe mutane da yawa Al halin kuma babu abinda suka Aikata.

A yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaga abinda malam ya fada kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sunji dadin wannan Video.
Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan nasan cewa kaga yadda wannan abun ya kasance kuma a yanzu haka mutane da yawa Sunji dadin wannan maganar da malam yayi.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka

No comments:

Post a Comment