Innalillahi Wa’inna ilaihi raji’un Kalli Bidiyon Yadda Ambaliyar Ruwa Tayi Sanadiyar Mutuwar Mutane Da Yawa kamar yadda a yanzu haka ga Video.
Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka wannan damunar ta kasance tayi barna da yawa dumin mutane da yawa sun rasu wasu kuma gida Jan da suke kwana ya Fadi.
Mutane Da Yawa a yanzu haka Suna magana Akan cewa ba. a taba damuna wacce ta kashe Mutane Da Yawa ba Kamar wannan damunar kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa Suna magana akai.
A yanzu haka ga Video yadda wanna ambaliyar ruwa ta kashe Mutane Da Yawa Kamar yadda a yanzu haka indai ka kalli wannan Video sai kayi kuka da idon ka ga Video ka kalla.
Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaga yadda wannan abun ya kasance kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa Suna fatan Allah ya jikan wadan da suka suka rasu.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka
No comments:
Post a Comment