Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Duk Wani Mutum Mai Imani Ya Kamata ya tsaya ya karan ta wannan labarin har karshe domin zai Masa matukar amma fani.
Wannan mutumin da kuke Gani ya Fadi kasa ranras Akan Wani Abun wanda yayi matukar girgiza domin wannan rashin imanin yayi yawa Matuka kamar yadda a yanzu haka ga Cikakken Bayani.
Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka talauci yayi yawa haka zalika kuma mutane da yawa a gidan haya suke zaune Suna neman su rufawa kansu Asiri domin kada Wani Abun yazo ya samesu.
Kamar yadda ka kalli wannan bawan allah ya kasance yana zaune a gidan haya kuma ya kasance yana iya Bakin kukarin sa domin yaga ya biya wannan kudin hayar domin a zauna lafiya.
Wannan bawan allah ya dade a gidan haya kuma Duk shekara yana biya kuma yana Zama lafiya da Matarsa sai dai kuma abinda ya Jawo wannan abun shine.
Wannan bawan allah ya Gano cewa gidan da suke zauna yana biyan kudin haya ashe gidan Matarsa ne wannan Dalilin yasa wannan bawan allah ya Fadi domin wannan rashin imanin yayi yawa.
Kamar yadda ka sani nasan cewa koh kaine dole wannan abun zaiyi matukar girgiza domin matar ka ta ringa karbar kudin haya kuma baka sani ba sai daga bayan kaji labari kaga dole ka Shiga Cikin Wani Hali.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode
No comments:
Post a Comment