Breaking

Quote of the day

Quote of the Day

Pages

Search here

Tuesday, 5 September 2023

Malam Ya Fusata; Ya Cira Tsoro Mungaji Da Wannan Rashin Adalcin Da Ake Mana Dole Sai Mun Fito Mun Fada Maka Gaskiya Sai Dai..


Malam Ya Fusata; Ya Cira Tsoro Mungaji Da Wannan Rashin Adalcin Da Ake Mana Dole Sai Mun Fito Mun Fada Maka Gaskiya Sai Dai.

Yanzu Yanzu Ran Malam Ya Baci Bazamu Yarda Da Wannan Abun Ba Mun gaji da kashe mu da ake dole sai munyi magana akai.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane Suna cike Wani Hali a wannan kasar ta Nigeria domin a yanzu haka indai bazaka manta ana kashe mutane kuma babu Wani hukunci da ake dauka akai.

A yanzu Yanzu malam Ya Fusata Ya Cira Tsoro yayi magana Akan abinda yake faruwa a kasar Nigeria domin a yanzu haka ya fito ya Fadi gaskiya Akan abinda yake faruwa kamar yadda a yanzu haka ga Video ka kalla.

No comments:

Post a Comment