Breaking

Quote of the day

Quote of the Day

Pages

Search here

Tuesday, 5 September 2023

Innalillahi Wa’inna Ilaihi raji’un; Bidiyon Yadda Wani Matashi Ya Kashe Kishiyar Mahaifiyar Sa Da Duka Da Tabarya…

Innalillahi Wa’inna Ilaihi raji’un; Bidiyon Yadda Wani Matashi Ya Kashe Kishiyar Mahaifiyar Sa Da Duka Da Tabarya

Innalillahi Wa’inna Ilaihi raji’un Wannan Rashin Imani Yayi Yawa Wani Matashi ya kashe kishiyar Mahaifiyar sa da duka da tabarya kamar yadda a yanzu haka zamu kawu muku Cikakken Bayani.

Bayan Tafiya Hoton ASSU Wani Matashi ya kasance yana zaune a gida kamar yadda a yanzu haka kuma ya aikata Wani mummunan abinda ya Jawo Masa Cece Kuce a duniya domin ya kashe kishiyar Mahaifiyar sa da tabarya.

Rundunar ‘yan sandan Jihar Katsina ta yi ram da matashi mai shekaru 25, Najib Umar Shehu wanda ya lakada wa kishiyar babarsa duka da tabarya har sai da ta rasa ranta, LIB ta ruwaito.

Dalibin da ke aji na biyu ne Jami’ar Tarayya da ke Dutsinma ya dade yana samun rashin jituwa da kishiyar mamarsa, Asiya Mohammed wacce tsohuwar ma’aikaciyar gwamnatin Jihar Katsina ce, har yana yawan ikirarin zai kashe ta.

Sai kuma a yanzu haka ya aikata abinda yake fada domin mutane da yawa Basu taba tinanin cewa wannan matashin zai iya Aikata wannan mummunan laifin ba sai gashi kuma ya kashe ta har lahira.

Duk wanda yaji Wannan Labarin a yanzu haka sai yayi allah wadai da wannan matashin domin babu Wani Mutum wanda ya taba tinanin wannan Matashin zai iya kashe kishiyar Mahaifiyar sa.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wannan shafin namu mai al’barka

No comments:

Post a Comment