Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Duk Mutum Mai Imani Indai Ya Kalli Wannan Abun Sai Yayi Kuka Da Idon Sa domin a yanzu haka wannan abun yayi matukar saka mutane Kuka.
A yanzu haka wannan baiwar allah tana Cikin Wani Mawuyacin Hali kuma a yanzu haka tana neman taimako kamar yadda a yanzu haka ga wannan labarin ka karan ta Domin zakaga girgiza.
Malama Rabi’atu Bagari tana Neman taimako wajen ‘yan uwa musulmai domin kaita asibiti.
Watanta 5 kwance Babu abun zuwa asibitin ga marayu mata har 5 ga Babu abinchin yau bare na gobe.
Dakindasuke ko shinfida Babu bare kofa ,Saman dakin zuba yake duk ruwanda ake akansu yake karewa.
Babu mataimaki sai Allah sai Wanda Allah yasa yayi niyya yataimakesu fisabilillahi Darajar Annabi s.a.w.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka.
Kuci Gaba da Bibiyar wannan shafin namu al’barka.
No comments:
Post a Comment