Breaking

Quote of the day

Quote of the Day

Pages

Search here

Monday, 4 September 2023

Kalli Wani Bidiyon; Ummi Rahab Da Mijinta Lilin Baba Suna Soyayya Acikin Mota Ya Dau Hankali

Kalli Wani Bidiyon; Ummi Rahab Da Mijinta Lilin Baba Suna Soyayya Acikin Mota Ya Dau Hankal

Bayyanar Wani Bidiyon Ummi Rahab Da Mijinta Lilin Baba Ya Dauki Hankali mutane kamar yadda a yanzu haka zamu saka maka videon.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa Suna magana Akan cewa auren Ummi Rahab Da Mijinta Lilin Baba bazai jima ba domin Duk mutane Suna fitowa social media Suna magana akai.

A yanzu haka kuma auren Ummi Rahab da Lilin baba yana kara Zama lafiya domin a yanzu haka Suna soyayya a tsakanin su kamar yadda a yanzu haka sun bayyana Wani Video a shafin su a yanzu haka ga Video ka kalla.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Bidiyon nasan cewa kaga yadda wannan Video yake Kuma a yanzu haka mutane da yawa Suna farin ciki da ganin wannan Video.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka

No comments:

Post a Comment