A yau muke samun wani mummunan labari akan wata baiwar Allah da mahaifiyarta tayi mata abinda ta gummace ta kashe ta shine yin lalata da mijinta.
Mun samu cikakken rahoto kan wata mata da ta kama mijinta da mahaifiyarta bisa yin zina a gidanta mun samu shaida daga babban malamin addini Dr Abdullahi Gadon Kaya.
cikin wata lacca da Sheikh Abdallah Usman Gadon Kaya ya gabatar, ya ja hankalin al’umma kan gurbacewar zamani da yawaitar rashin tsoron Allah a cikin al’umma.
Da sauran labarai marasa dadi da ke faruwa a kwanakin nan amma abin da ya fi tayar da hankali shi ne labarin da ya bayar na yadda muka kasance.
A cikin bidiyon da muka samu Dr. Abdullah Gadon Kaya ya bayyana yadda wannan musiba ta faru da kuma yadda za mu kare kanmu daga sake faruwa a nan gaba.
Allah ka rabamu da mummanar kadara. Ameen. Zaku iya kallon wannan bidiyo domin jin karin bayani.
No comments:
Post a Comment