Breaking

Quote of the day

Quote of the Day

Pages

Search here

Friday, 25 August 2023

Ali Nuhu ya zabi Nafisa Abdullahi kan Rahama sadau ya fadi ukku akanta

Fitaccen jarumi Masana’atar Kannywood Ali Nuhu kenan baban fatima da Ahmad ya samu halarta shirin Gabon room talk show inda ankayi fira da shi kamar yadda anka saba da fira da kowane jarumi.

Ali nuhu ya samu amsa tambayoyi da da dama sosai wanda babu fargaba a ciki ko miyasa shi bai samu irin tambayoyin da suke nuna fusata da ankayiwa wasu jarumai ba wannan abun tambaya ne.

Ali Nuhu ya zabi Nafisa Abdullahi kan Rahama sadau ya fadi ukku akanta


Mai gabatarwa da shirin hadiza Aliyu Gabon tayiwa Ali Nuhu tambaya kamar haka.

Gabon : mutum biyu zan baka sunayensu sai ka zabi daya daga cikin su.

Ali Nuhu: to ina ji

Gabon : Nafisa Abdullahi, Rahama sadau?

Ali Nuhu: toh , nafisa Abdullahi, Rahama sadau to kuma dole mutum daya zan zaba?

Gabon : mutum daya

Ali Nuhu: toh Nafisa Abdullahi.

Gabon : Abu ukku muke so ka fadi akan nafisa Abdullahi ?

Ali Nuhu: Abu na farko nafisa Abdullahi inkai na tane nata ne
Na biyu Nafisa Abdullahi tana da wani yanayi private rayuwa ta iya banbanci rayuwarta ta na fim da na zahiri .
Abu na ukku : shine tana da kirki da taimakon mutane.wannan abubuwan ukku sune zan fada akanta.



No comments:

Post a Comment