Wani fai fan bidiyo da mukai karo dashi wanda ya kai kusan kimanin shekara uku zuwa abun da yayi sama lallai abun da mukuji bai mana dadi ba domin abun babu dadi sabo da ita ya rinya ce shi kuma ya tsufa sosai.
Kaga wanna bala’i ne yakai wannan ya kama ta lallai mu tashi tsaye d addu’a wajan ne man Allah ya tsare mana zuka tammu domin irin barnar dake doran kasa a wannan lokacin ta wuce tinin mai tinin akwai fita sosai.
Bamu da abunyi sai ne man Allah ya rabamu da mummunar kaddara a wannan rayiwar da muke ciki, Shin kun san me yake faruwa wannan tsohon da kuke gani ana zargin sa daya aiki aikin Ashsha da karamar ya yinya.
KALLI VIDEO 👇👇👇
No comments:
Post a Comment