Iyaye sun fara korafin abubuwan da suke gani yaransu na aikatawa idan sun bar gida sun koma hannun iyayen su. Iyayen yara dalibai sun koka kan bidiyoyin yaransu da suke cin karo dasu a soshiyal midiya sun aikata rashin tarbiya bayan kuma ance tarbiya ake koya masu.
Iyaye sun kara da “cewa wani lokacin yaransu nada tarbiya duk wata rashin tarbiya a makarantar suke samo ta, yaransu basa kula samari a makaranta suke fara kula samari.
Sun cigaba da cewa “Ba dalibai kadai yan uwansu ke bata ma yaransu tarbiya ba abun bakin cikin harda wadanda sune yakamata su bawa yaran nasu tarbiya wato malaman makarantar. Zaka hadu da yarinyarka kan hanya zata dawo gida saika ganta tare da malami kuma ba auren ta zaiyi.
KALLI VIDEO 👇👇👇
No comments:
Post a Comment